1 Samuel 17:6 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
A ƙafafunsa kuwa ya sa ƙarafar tagulla, rataye a bayansa kuma māshi ne na tagulla.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَسَا كَايَنْ ڟَرُوانْ ڧَڢَاڢُنْسَ نَتَغُلَّ، يَكُمَ رَاتَيَ ڧَتُوانْ وُڧَرْ تَغُلَّ عَكَڢَطَرْسَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya sa safa ta tagulla a ƙafafunsa, yana kuma da mashi na tagulla saɓe a kafaɗarsa.