1 Samuel 17:9 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
In zai iya yin faɗa har yă kashe ni, to, za mu zama bayinku. Amma in na fi ƙarfinsa na kashe shi, to, sai ku zama bayinmu, ku kuma yi mana bauta.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عِدَنْ يَا عِيَ كَشٜىٰنِ، ذَامُ ذَمَ بَايِنْكُ؞ عَمَّا عِدَنْ نَيِ نَصَرَا نَكَشٜىٰشِ، ذَاكُ ذَمَ بَايِنْمُ كُبَوْتَا مَنَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Idan ya iya yaƙi da ni, ya kashe ni, to sai mu zama bayinku, amma idan na fi ƙarfinsa, na kashe shi, sai ku zama bayinmu, ku bauta mana.”