1 Samuel 18:10 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kashegari, mugun ruhu daga Allah ya fฤษo wa Shawulu da tsanani. Yana annabci a gidansa, Dawuda kuwa yana bugan molo kamar yadda ya saba. Shawulu yana riฦe da mฤshi a hannunsa.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููุดูููฐุบูุฑู ูููู ู
ููุบููู ุฑููุญู ุฏูุบู ุงูููููู ููุซููู ุทูุงูููุชูุ ุณููู ุทูุงูููุชู ฺููขูุงุฑู ุงููููู ุฏู ุถููู ุนูุซููููู ุบูุฏูููุณู ููู
ูุฑู ููููููููุซูููฐุ ุฏูุงููุฏู ูููู ุฑฺูงูููฐ ุฏู ู
ููุงููููุงููุณู ูููู ููุทู ููุฏูู ููุณูุงุจูุงุ ุทูุงูููุชู ูููู ุฑฺูงูููฐ ุฏู ู
ูุงุดู ุงูู ุญููููููุณูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kashegari Allah ya sa mugun ruhu ya sauka a kan Saul, sai ya yi ta maganganu a gidansa kamar mahaukaci, sai Dawuda ya yi ta kaษa masa garaya kamar yadda ya saba yi. Saul kuwa yana riฦe da mashi.