1 Samuel 18:12 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Shawulu ya ji tsoron Dawuda don Ubangiji yana tare da shi, amma Ubangiji ya riga ya bar Shawulu.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
طَالُوتَ يَجِڟُواْرُوانْ دَاوُدَ غَمَا يَهْوٜىٰهْ يَنَ تَرٜىٰدَ دَاوُدَ، عَمَّا يَا رِغَا يَا رَبُ دَ طَالُوتَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Saul ya ji tsoron Dawuda, gama Ubangiji yana tare da Dawuda, amma ya rabu da Saul.