1 Samuel 18:16 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma dukan Isra’ila da Yahuda suka ƙaunaci Dawuda gama yana bin da su a yaƙe-yaƙensu.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَمَّا دُكَنْ مُتَنٜىٰنْ إِسْرَٰٓءِيلَ دَ نَ يَهُودَ سُكَ سُواْ دَاوُدَ سَبُواْدَ يَنَ بِيدَسُو عَيَاڧِ دَݣَوْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Dukan mutanen Isra'ila da na Yahuza suka ƙaunaci Dawuda, domin yana kai da kawowa a cikinsu.