1 Samuel 18:19 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Da lokaci ya kai da Merab ’yar Shawulu za tă yi aure da Dawuda, sai aka aurar da ita wa Adriyel na Mehola.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دُواْمِنْ حَكَ دَ لُواْكَثِ يَكَيْ دَ دَاوُدَ ذَيْ عَوْرِ مٜىٰرَبْ یَرْ طَالُوتَ، سَيْ طَالُوتَ يَطَوْكٜىٰتَ يَبَا وَنِ مَيْ سُونَ أَدِرِيٜىٰلْ مُتُمِنْ مٜىٰهُواْلَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma sa'ad da lokaci ya yi da za a ba Dawuda Merab, 'yar Saul, ya aura, sai aka aurar da ita ga Adriyel, mutumin Abel-mehola.