1 Samuel 18:2 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Tun daga wannan rana Shawulu ya zaunar da Dawuda tare da shi, bai bar shi ya koma gidan mahaifinsa ba.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَغَ رَانَرْ نَنْ طَالُوتَ يَرِڧٜىٰ دَاوُدَ وُرِنْسَ، بَيْ يَرْدَ دَاوُدَ يَكُواْمَ غِدَنْ بَابَنْسَبَ كُمَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Daga ran nan Saul ya riƙe Dawuda, bai bari Dawuda ya koma gidan mahaifinsa ba.