1 Samuel 18:22 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai Shawulu ya umarci ma’aikatansa cewa, “Ku yi magana da Dawuda asirce ku ce, ‘Duba, sarki yana farin ciki da kai, dukan ma’aikatansa kuma suna sonka, ka yarda ka zama surukinsa.’ ”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ سَرْكِے طَالُوتَ يَغَيَوَ مَاسُيِمَسَ حِدِمَ سُيِ مَغَنَ دَ دَاوُدَ عَٻُواْيٜىٰ سُثٜىٰ مَسَ «غَاشِ سَرْكِے يَنَ جِنْ دَاطِنْكَ سُواْسَيْ، دُكَنْ مَاسُيِمَسَ حِدِمَ كُمَ سُنَ سُوانْكَ، يَنْذُ سَيْ كَذَمَ مِجِنْ یَرْسَ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai Saul ya umarci fādawansa, ya ce, “Ku yi magana da Dawuda a ɓoye, ku ce masa, ‘Ga shi, sarki yana jin daɗinka, dukan fādawansa kuma suna ƙaunarka, yanzu sai ka zama surukin sarki.’ ”