1 Samuel 18:24 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Da ma’aikatan Shawulu suka gaya masa abin da Dawuda ya faɗa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ مَاسُيِ وَ طَالُوتَ حِدِمَ سُكَ كُواْمَ سُكَ ڢَطَا وَ طَالُوتَ أَبِنْدَ دَاوُدَ يَڢَطَا؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Fādawan suka faɗa wa Saul abin da Dawuda ya faɗa.