1 Samuel 18:3 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yonatan kuma ya yi yarjejjeniya da Dawuda saboda yana ƙaunarsa kamar ransa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ يُواْنَتَنْ يَيِ يَرْجٜىٰجٜىٰنِيَ دَ دَاوُدَ دُواْمِنْ يَنَ ڧَوْنَرْسَ كَمَرْ رَنْسَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Jonatan kuma ya yi dawwamammen alkawari da Dawuda, domin shi, wato Jonatan, yana ƙaunar Dawuda kamar kansa.