1 Samuel 18:30 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Manyan sojojin Filistiyawa suka yi ta fita suna yaฦi da Israโilawa, amma kullum Dawuda yakan sami nasara fiye da sauran manyan sojojin Shawulu. Ta haka ya yi suna ฦwarai.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ู
ููููููู ุณููุงูุฌููุงูุฌููู ฺขูููุณูุชูููุงููุง ุณููููู ุชฺูขูุชู ุณููู ููุงฺงู ุฏู ุงููุณูุฑููฐูุกููููุงููุงุ ุนูู
ููุง ูููููู
ู ุฏูุงููุฏู ูููู ุณูุงู
ููู ููุตูุฑูุง ฺขูููููฐุฏู ุณูููุฑููู ู
ููููููู ุณููุงูุฌููุงูุฌููู ุทูุงูููุชูุ ุชููููู ูููู ุณูููู ุณููุงูุณูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sarakunan Filistiyawa sukan zo da yaฦi. Idan sun zo, sai Dawuda ya yi nasara da su fiye da sauran shugabannin yaฦi na Saul. Wannan ya sa ya yi suna.