1 Samuel 18:4 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yonatan ya tuɓe doguwar taguwarsa da ya sa, ya ba wa Dawuda, tare da sulkensa, har ma da māshi da kibiyarsa, da kuma bel nasa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دُواْمِنْ عَتَبَّتَرْ دَ يَرْجٜىٰجٜىٰنِيَرْسُ، يُواْنَتَنْ يَتُوٻٜىٰ رِغَرْسَ دَ كَايَنْ يَاڧِنْسَ، تَرٜىٰدَ تَكُواْبِنْسَ دَ بَكَنْسَ دَ كُمَ طَمَرَ تَاسَ يَبَا دَاوُدَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai ya tuɓe rigarsa ya ba Dawuda, ya kuma ba shi jabbarsa, da takobinsa, da bakansa, da abin ɗamararsa.