1 Samuel 18:7 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Suna rawa suna cewa, “Shawulu ya kashe dubbansa, Dawuda kuwa ya kashe dubun dubbai.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سُنَ ضَوَ، سُنَ وَاڧَا، سُنَ ثٜىٰوَ «طَالُوتَ يَكَشٜىٰ دُبَّيْ، دَاوُدَ كُوَ دُبُنْ دُبَّيْ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Suka raira waƙa, suna cewa, “Saul ya kashe dubbai, amma Dawuda ya kashe dubun dubbai.”