1 Samuel 19:13 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai Mikal ta ɗauki gunki ta kwantar da shi a gādo, ta sa masa gashin akuya a kansa, sai ta rufe da mayafi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
مِكَلْ كُمَ تَطَوْكِ وَنِ غُنْكِ تَݣُونْتَرْ دَشِ أَغَدُواْ، تَكَٰوُاْ غَاشِنْ عَكُيَ تَسَا تَكَنْسَ، سَيْ تَرُڢٜىٰشِ دَ ذَانِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Mikal kuwa ta ɗauki kan gida ta kwantar da shi a gado, ta kuma sa masa matashin kai na gashin awaki, sa'an nan ta lulluɓe shi da mayafi.