1 Samuel 19:15 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai Shawulu ya sāke aiki mutanen su ga Dawuda, ya ce musu, “Ku kawo shi a gādonsa domin in kashe shi.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ طَالُوتَ يَسَاكٜىٰ عَيْكِ مُتَنٜىٰنْسَ سُجٜىٰ سُغَ دَاوُدَ دَكَنْسُ؞ يَ عُمَرْثٜىٰسُ يَثٜىٰ «إِنْ حَكَنٜىٰ، كُكَٰوُاْشِ نَنْ عَكَنْ غَدُوانْسَ، إِنْ كَشٜىٰشِ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Saul kuma ya sāke aiken manzannin su tafi su ga Dawuda, ya ce musu, “Ku kawo shi nan wurina a kan gadonsa don in kashe shi.”