1 Samuel 19:16 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma da mutanen suka shiga sai suka ga gunkin a gadon, a wajen kan kuwa akwai gashin akuya.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَ مُتَنٜىٰنْ سُكَ شِغَ غِدَنْ دَاوُدَ، سَيْ سُكَ تَرَرْ دَ غُنْكِ عَكَنْ غَدُواْ دَ غَاشِنْ عَكُيَ عَكَنْسَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da manzannin suka tafi, sai suka tarar da kan gida a gadon, da matashin kai na gashin awaki wajen kansa.