1 Samuel 19:2 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai ya gargaɗe shi ya ce, “Mahaifina Shawulu yana neman hanyar da zai kashe ka. Ka kula da kanka gobe da safe, ka tafi wani wuri ka ɓuya.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ يَجَاوَ دَاوُدَ كُنّٜىٰ يَثٜىٰ «بَابَنَ يَنَ سُواْ يَكَشٜىٰكَ؞ دُواْمِنْ حَكَ كَيِ حَنْكَلِ غُواْبٜىٰ دَ سَڢٜىٰ، كَسَامِ وُرِے كَٻُواْيٜىٰ كَنْكَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Jonatan ya faɗa wa Dawuda ya ce, “Saul, mahaifina, yana so ya kashe ka, domin haka sai ka lura da kanka da safe, ka ɓuya a wani lungu.