1 Samuel 19:22 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
A ฦarshe, shi da kansa ya tashi ya tafi Rama. Ya bi ta babban rijiyar ruwan Seku. A can ya yi tambaya ya ce, โIna Samaโila da Dawuda suke?โ Suka ce, โSuna cikin Nayiwot a Rama.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณููู ุทูุงูููุชู ุฏู ููููุณู ููุชูุงุดู ููููุงู
ู ุญูููููุฑู ุฑูู
ูุ ุฏู ูููููู ุฏูููุฏููู ุจูุจููุฑู ุฑูุฌููู ุชูุบูุฑููู ุณูููฐููุ ููุชูู
ูุจููู ุนูููุฏู ุณูู
ููฐุนูููู ุฏู ุฏูุงููุฏู ุณูููููฐุ ุนูููุซูููฐ ู
ูุณู ุณูููู ุซููู ุงููููุฑููู ุฐูู
ููู ุงูููููุจูุงููุง ุงูู ุฑูู
ูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Saul kuma ya tafi Rama da kansa. Da ya kai babbar rijiyar da suke a Seku, sai ya tambayi inda Sama'ila da Dawuda suke. Wani ya ce masa, โSuna Nayot ta Rama.โ