1 Samuel 19:23 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saboda haka Shawulu ya tafi Nayiwot a Rama, amma Ruhun Allah ya sauko masa, shi ma ya yi tafiya yana annabci har sai da ya isa Nayiwot.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَعَدَّ يَكٜىٰ عَكَنْ حَنْيَ ذَاشِ وُرِنْ سَيْ رُوحٌ اللَّهْ يَسَوْكُواْ مَسَ شِے مَا، سَيْ يَيِ تَأَنَّبْثِ دَ إِيهُ دَ ضَوَ حَرْ يَ إِسُواْ وُرِنْ ذَمَنْ أَنَّبَاوَنْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai ya tashi daga can zuwa Nayot ta Rama. Ruhun Allah kuwa ya sauko a kansa, sai shi kuma ya shiga yin annabci har ya kai Nayot ta Rama,