1 Samuel 19:3 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Zan je in tsaya da mahaifina a fili inda kake, zan yi masa magana game da kai. Zan kuma gaya maka abin da na ji.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
نِے دَيْ ذَنْ ڢِتَ إِنْ ڟَيَ تَرٜىٰدَ بَابَنَ أَدَاجِنْ دَ ذَاكَ ٻُيَ؞ ذَنْيِ مَغَنَ دَشِ غَمٜىٰدَ كَيْ؞ سَعَنً ذَنْ ڢَطَا مَكَ يَدَّ أَبُبُوَنْ سُكٜىٰ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ni kuwa zan tafi in tsaya kusa da mahaifina a saura inda ka ɓuya, zan yi masa magana a kanka, abin da ya faru, zan sanar da kai.”