1 Samuel 19:6 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Shawulu ya saurari Yonatan sai ya rantse ya ce, โMuddin Ubangiji yana a raye, ba za a kashe Dawuda ba.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุทูุงูููุชู ูููู ููุณูููุฑูุฑู ุงููุจูููุฏู ูููุงูููุชููู ฺููขูุทูุง ู
ูุณูุ ุณููู ููุฑฺููููููฐ ุฏู ุณูููููู ููููููููฐูู ู
ูููุฑููู ุซูููฐูู ุจูุฐููู ููุดูููฐ ุฏูุงููุฏู ุจูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Saul kuwa ya saurari maganar Jonatan, ya rantse masa ya ce, โHakika, ba za a kashe shi ba.โ