1 Samuel 19:9 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma mugun ruhu daga Ubangiji ya sauko wa Shawulu yayinda yana zaune a cikin gidansa da mฤshi a hannunsa. Yayinda Dawuda yake bugan molo,
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ูˆูŽุชูŽุฑูŽุงู†ูŽ ูŠูŽุงูŠูู†ู’ ุฏูŽ ุทูŽุงู„ููˆุชูŽ ูŠูŽูƒูœู‰ูฐ ุฐูŽู…ูŽ ุงู”ูŽุบูุฏูŽู†ู’ุณูŽ ูŠูŽู†ูŽ ุฑูฺงูœู‰ูฐ ุฏูŽ ู…ูŽุงุดู ุงู”ูŽ ุญูŽู†ู‘ูู†ู’ุณูŽุŒ ุณูŽูŠู’ ู…ููˆุบูู†ู’ ุฑููˆุญู ุฏูŽุบูŽ ูŠูŽู‡ู’ูˆูœู‰ูฐู‡ู’ ูŠูŽู‡ูŽูˆู’ ูƒูŽู†ู’ุณูŽุž ุฏูŽ ุฏูŽุงูˆูุฏูŽ ูŠูŽู†ูŽ ุฑูฺงูœู‰ูฐ ุฏูŽ ู…ููˆุงู’ู„ููˆุงู†ู’ุณูŽ ูŠูŽู†ูŽ ูƒูุทูุŒ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ubangiji kuma ya sa mugun ruhu ya sauko kan Saul sa'ad da yake zaune a gidansa, da mashi a hannunsa. Dawuda kuma yana ta kaษ—a masa garaya.