1 Samuel 2:14 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
zai soka cokali mai yatsun a tukunyar, ko butar da ake dafan naman. Duk abin da cokali mai yatsun ya cako daga tukunyar, ya zama na firist. Haka aka yi ta yi wa Israโ€™ilawan da suka zo miฦ™a hadaya a Shilo.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ูŠูŽุณูŽุง ุซููˆุงู’ูƒูŽู„ูู†ู’ ุซููƒูู†ู’ ุชููƒูู†ู’ูŠูŽุฑู’ ู†ูŽุงู…ูŽู†ู’ุž ุงู•ููŠูŽุงูƒูŽุฑู’ ุงู”ูŽุจูู†ู’ุฏูŽ ูŠูŽ ุนููŠูŽ ุทูœู‰ูฐุจููˆุงู’ูˆูŽ ู†ูŽฺขูุฑูุณู’ุชูู†ูœู‰ูฐุž ุนูŽู…ู‘ูŽุง ุบูŽุง ูŠูŽุฏู‘ูŽ ุณููƒูŽูŠูุชูŽูŠู ูˆูŽุฏููƒูŽู†ู’ ู…ูุชูŽู†ูœู‰ูฐู†ู’ ุงู•ูุณู’ุฑูŽูฐู“ุกููŠู„ูŽ ูˆูŽุทูŽู†ู’ุฏูŽ ุณููƒูœู‰ูฐ ูƒูŽูฐูˆูุงู’ ู‡ูŽุฏูŽุงูŠู ุงู”ูŽ ุดูู„ููˆุงู’ุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai ya caka rinon a cikin tukunyar, to, duk abin da ya cako wannan ya zama na firist. Haka suka yi ta yi wa dukan Isra'ilawa da suka zo miฦ™a hadaya a Shilo.