1 Samuel 2:19 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kowace shekara mahaifiyarsa takan ɗinka ’yar taguwa ta kai masa sa’ad da ita da mijinta suka je miƙa hadaya ta shekara.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كُواْوَثٜىٰ شٜىٰكَرَا كُوَ مَامَرْسَ تَكَنْ طِنْكَ مَسَ ڧَرَمَرْ رِغَا؞ تَكَنْ كَيْ مَسَ سَعَدَّ عِتَ دَ مِجِنْتَ سُكَ تَڢِے شِلُواْ دُواْمِنْ مِيڧَ هَدَايَرْسُ تَشٜىٰكَرَا شٜىٰكَرَا؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
A kowace shekara mahaifiyarsa takan ɗinka 'yar rigar ado, ta kai masa a sa'ad da ita da mijinta sukan tafi miƙa hadayarsu ta shekara shekara.