1 Samuel 2:23 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saboda haka ya ce musu, “Don me kuke yin waɗannan abubuwa? Na sami labari daga wurin mutane a kan duk ayyukan muguntanku.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عٜىٰلِ يَيِ وَیَیَنْسَ مَغَنَ يَثٜىٰ «دُوانْمٜىٰ كُكٜىٰيِنْ وَطَنَّنْ أَبُبُوَ؟ إِنَسَامُنْ رَهُواْتُوانْ مُوغَيٜىٰنْ أَيُّكَنْكُ دَغَ مُتَنٜىٰ دَبَمْ دَبَمْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai ya ce musu, “Me ya sa kuke irin waɗannan abubuwa? Gama kowa yana faɗa mini irin mugayen abubuwan da kuke aikatawa.