1 Samuel 2:24 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
A’a, ’ya’yana ba labari mai kyau nake ji cikin mutanen Ubangiji ba.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
حَبَ یَیَنَ! كَدَ كُيِ حَكَ غَمَا بَرَهُواْتُواْ مَيْݣَوْ نَكٜىٰ جِنْ مُتَنٜىٰنْ يَهْوٜىٰهْ سُكٜىٰ بَظَوَبَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Haba 'ya'yana, ku bari! Jama'ar Ubangiji suna ta magana a kan wannan mugun abu.