1 Samuel 2:3 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
โKa daina maganganu na girman kai ka kuma daina faษin kalmomin ษaga kai; gama Ubangiji Allah ne masani daga gare shi kuma ana auna ayyuka.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ยซููุฏููููู ู
ูุบูููโุบููููููู ููุบูุฑูู
ููู ููููุ ููููู
ู ุฏููููู ฺขูุทููู ููููู
ููุงูู
ููู ุทูุบู ููููุ ุบูู
ูุง ููููููููฐูู ููููฐ ุงูููููู ููููุฏู ููุณููู ุฏููููู ูููุงูู
ูููฐุ ุดููููููฐ ูููููู ุนููููู ุฏููููู ุงููููููููู ู
ูุชูููููฐุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kada ku ฦara yin magana ta girmankai, Ku daina maganganunku na fariya, Gama Ubangiji Allah shi ne masani, Yana kuma auna dukkan aikin da mutum ya yi.