1 Samuel 2:31 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Lokaci yana zuwa sa’ad da zan rage ƙarfinka da ƙarfin iyalin gidan mahaifinka. Domin kada a sāke samun tsohon mutum a zuriyarka.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
غَاشِ لُواْكَثِ يَنَ ذُوَا دَ ذَنْ كَشٜىٰ دُكَنْ سَمَارِنْ غِدَنْكَ دَ دَنْ‌غِنْكَ؞ بَابُ مُتُمِنْ دَ ذَيْ رَايُ حَرْ يَڟُوڢَ عَثِكِنْ غِدَنْكَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ga shi, lokaci yana zuwa da zan karkashe samari cikin iyalinka da danginka, har da ba za a sami wanda zai rayu har ya tsufa a gidanka ba.