1 Samuel 2:32 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Za ka zama da ษacin rai a mazaunina ko da yake za a yi wa Israโila alheri. A zuriyarka ba za a taษa samun tsohon mutum ba.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฐูุงูู ููุณูููุซูููฐ ุซููููู ุฏูุงู
ููู ุฏู ุฌููู ูููุดู ุณููุงูุณููู ููุงููููุฏู ููุฏููุจู ุฏููููู ุงููููุจูุฑููููู ุฏู ุฐููู ุธูุจู ุนูููููููุซูููฐ ุนููููู ู
ูุชูููููฐูู ุงููุณูุฑููฐูุกููููุ ุนูู
ููุง ุงููุบูุฏููููู ุจูุฐูุงุนู ุชููปู ุณูุงู
ููู ููููุฏู ุฐููู ุฑูุงูู ุญูุฑู ฺฺููููขูุจูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Za ka kasance da damuwa da jin kishi, za ka duba dukan albarkun da zan sa wa Isra'ila, amma a gidanka ba za a taษa samun wanda zai rayu har ya tsufa ba.