1 Samuel 2:34 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“ ‘Abin da kuma ya faru da ’ya’yanka biyu Hofni da Finehas zai zama alama a gare ka; saboda mutuwarsu za tă zama a rana ɗaya.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
غَا أَبِنْدَ ذَيْ ذَمَ مَكَ عَلَمَ، یَیَنْكَ مَظَا بِيُ، هُواڢْنِ دَ ڢِنٜىٰهَسْ ذَاسُ مُتُ أَ رَانَ طَيَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Lokacin da 'ya'yanka biyu, Hofni da Finehas, za su mutu rana ɗaya wannan zai nuna maka abin da na faɗa sai ya cika.