1 Samuel 2:36 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sa’an nan duk wanda ya rage a zuriyarka zai zo yă durƙusa a gabansa yă roƙi kuɗi da abinci, zai kuma roƙa a yardar masa yă taimaki firistoci da aiki domin yă sami abin da zai ci.’ ”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دُكْ وَنْدَ يَرَغُ دَغَ ذُرِيَرْكَ كُوَ ذَيْذُواْ غَبَنْسَ يَدُرْڧُسَ يَضُواْڧِ كُطِ دَ عَبِنْثِ؞ ذَيْ كُمَ ضُواْڧَا عَيَرْدَ مَسَ يَيِ عَيْكِنْ ڢِرِسْتِ دُواْمِنْ يَسَامِ طَنْ عَبِنْثِنْدَ ذَيْثِ؞› »
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Dukan wanda ya ragu daga zuriyarka zai je wurin sarki ya roƙi kuɗi da abinci, zai kuma roƙa a yardar masa ya taimaki firistoci da aiki domin ya sami abin da zai ci.”