1 Samuel 2:4 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“An kakkarya bakkuna masu yaƙi, amma su da ka raunana an ba su makaman ƙarfi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«أَنْكَكَّرْيَ بَكَنْ سُواْجُواْجِ مَڢِيَ عِيَ يَاڧِ، عَمَّا مَرَسَ ڧَرْڢِے سُنْسَنْيَ ڧَرْڢِے كَمَرْ كَايَنْ يَاڧِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
An kakkarya bakunan ƙarfafan sojoji, Amma rarrauna ya zama mai ƙarfi.