1 Samuel 2:6 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
โUbangiji ne ke kawo mutuwa, yฤ kuma rayar yana kai ga kabari, yฤ kuma tฤ da.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููููููููฐูู ูููููู ุทููููู ุฑูููุ ุดููููููฐ ููู
ู ูููููู ุฑูุงููุฑูุ ูููููู ูููู ู
ูุชูููููฐ ุฐูููุง ููุจูุฑูุ ูููููู ููู
ู ุชูุงุฏูุณููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ubangiji ne yake kashewa, ya kuma rayar, Yana kai mutane kabari, Ya kuma tฤ da su.