1 Samuel 20:13 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma in mahaifina ya sa zuciya yฤƒ cuce ka, Ubangiji yฤƒ hukunta ni da hukunci mai tsanani in ban gaya maka ba, in kuma sa ka ka tafi lafiya. Ubangiji yฤƒ kasance tare da kai kamar yadda ya kasance da mahaifina.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุนูŽู…ู‘ูŽุง ุนูุฏูŽู†ู’ ูŠูŽู†ูŽ ุดูุฑูู†ู’ ู…ูุบูู†ู’ุชูŽุง ุนูŽูƒูŽู†ู’ูƒูŽุŒ ุฐูŽู†ู’ุนูŽูŠู’ูƒูŽ ู…ูŽูƒูŽ ูƒูŽุบูุฏูุž ุจูŽุฑู ูŠูŽู‡ู’ูˆูœู‰ูฐู‡ู’ ูŠูŽูŠู ู…ูู†ู ุญููƒูู†ู’ุซู ู…ูŽูŠู’ ฺŸูŽู†ูŽู†ู ุนูุฏูŽู†ู’ ุจูŽู†ู’ูŠู ุญูŽูƒูŽุจูŽุž ุจูŽุฑู ูŠูŽู‡ู’ูˆูœู‰ูฐู‡ู’ ูŠูŽูƒูŽุณูŽู†ู’ุซูœู‰ูฐ ุฏูŽูƒูŽูŠู’ ูƒูŽู…ูŽุฑู’ ูŠูŽุฏู‘ูŽ ุฏูŽุง ูŠูŽูƒูŽุณูŽู†ู’ุซูœู‰ูฐ ุฏูŽ ุจูŽุงุจูŽู†ูŽุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma idan har mahaifina yana da niyyar yi maka mugunta, amma ban sanar da kai ba, to, bari Ubangiji ya hukunta ni. Ubangiji ya kasance tare da kai kamar yadda ya kasance da mahaifina.