1 Samuel 20:15 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kada kuma ka yanke alherinka ga iyalina ko da Ubangiji ya hallaka dukan maฦiyin Dawuda a duniya.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนูู
ููุง ุณูุนูุฏูู ููู
ูุชูุ ููุซููุบูุจูุฏู ูููููุงูู ุนููููููู ฺงูููููุฑููู ู
ูุฑูุฑู ุซูููุฌูุงููุง ุญูุฑู ุงููุจูุฏูุงุ ุจูุฑู ููููููููฐูู ููููููููู ุงููุจููุงููููู ุบูุงุจููููู ุฏูุบู ฺขูุณูููุฑู ุฏููููููุงุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ko bayan raina kada ka daina nuna wa gidana alheri har abada, lokacin da Ubangiji ya datse maฦiyanka daga fuskar duniya.โ