1 Samuel 20:16 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saboda haka Yonatan ya yi yarjejjeniya da gidan Dawuda cewa Ubangiji yă kawo dukan maƙiyin Dawuda ga mutuwa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ يُواْنَتَنْ يَيِ يَرْجٜىٰجٜىٰنِيَ دَ غِدَنْ دَاوُدَ ثٜىٰوَ بَرِ يَهْوٜىٰهْ يَحُكُنْتَ أَبُواْكَنْ غَابَنْ دَاوُدَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Jonatan ya yi alkawari da gidan Dawuda. Ubangiji kuwa zai ɗauki fansa a kan maƙiyan Dawuda.