1 Samuel 20:18 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai Yonatan ya gaya wa Dawuda cewa, “Gobe ne Bikin Sabon Wata, za a rasa ka, da yake kujerarka za tă kasance ba kowa a kai.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ يُواْنَتَنْ يَثٜىٰمَسَ «غُواْبٜىٰ نٜىٰ ڢَا بِكٍ سَابُوانْ وَتَ، ذَاعَ نٜىٰمٜىٰكَ عِدَنْ بَاكَ نَنْ لُواْكَثِنْ ثِنْ عَبِنْثِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'an nan Jonatan ya ce wa Dawuda, “Gobe ce amaryar wata, ba kowa a wurin zamanka ke nan da yake ba za ka zo ba.