1 Samuel 20:2 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yonatan ya ce, โFaufau, ba za ka mutu ba! Ka ji nan, mahaifina ba ya yin kome ba tare da ya shawarce da ni ba. Me ya sa ya ษoye mini wannan? Ba zai yiwu ba.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ูููุงูููุชููู ููุงููู
ูุณู ู
ูุณู ููุซูููฐ ยซูููุงู ููุทููู! ุจูุฐูุงูู ู
ูุชูุจู! ุงููููุ ุจูุงุจู ุงููุจูููุฏู ุจูุงุจููู ููููููฐูู ุฏู ุจูุงุชูุฑูููฐุฏู ฺููขูุงุฑู ุบููู ู
ููู ุจูุ ูููุงู ุจูุจูู ูููุงู ฺงูุฑูู
ูุ ุฏููุงููู
ูููฐ ุฐููู ูปููุงูููููฐ ู
ููู ููููููู ููููุฐูุ ูููู! ููููููู ู
ูุบููู ุจู ุบูุณููููู ุจูุซูููฐ!ยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Jonatan ya ce masa, โAllah ya sawwaฦa, ba za a kashe ka ba, gama babana yakan faษa mini kome, ฦarami ko babba, kafin ya aikata. To, me zai sa babana ya ษoye mini wannan? Wannan ba haka yake ba.โ