1 Samuel 20:21 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saโan nan zan aiki yaro in ce masa, โJe ka nemo kibiyoyin.โ In na ce masa, โDuba, kibiyoyin suna wannan gefen da kake, kawo su,โ sai ka fito, wato, tabbatacce muddin Ubangiji yana raye, ka tsira, ba wani hatsari.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณูุนููู ุฐูููุนููููู ููุฑููุงู ููููููฐู
ููุงู ู
ูููุณูุ ุนูุฏููู ููุงุฌู ููุซูููฐู
ูุณูุ โนุฏููุจูุ ุบู ููุจููููุงููููู ุณููู ููุณูุฏูููููุ ูููููฐููุงูุณูุโบ ุณููู ฺููขูุชููุงูุ ุฏููุงูู
ููู ููุง ุถฺููููููฐ ุฏู ุณูููููู ููููููููฐูู ุ ููููููู ููููููู ููุงฺขููู ููููฐููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Zan aiki yaro ya tafi ya nemo kiban. Idan na ce masa, โDuba, ga kiban kusa da kai, ka kawo su,โ To, sai ka fito, ka zo, wato lalle kome lafiya ke nan, ba abin da zai cuce ka.