1 Samuel 20:23 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Game da al’amarin da muka tattauna da ni da kai kuwa, ka tuna fa Ubangiji ne shaida tsakanina da kai har abada.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
غَمٜىٰ دَ ذَنْثٜىٰنْ دَ مُكَيِ دَجُونَ، كَتُنَ ڢَا، يَهْوٜىٰهْ نٜىٰ شَيْدَ ڟَكَانِينَ دَكَيْ حَرْ أَبَدَا؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
A kan alkawarin da muka yi, ni da kai kuwa, Ubangiji shi ne shaida a tsakaninmu har abada.”