1 Samuel 20:24 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Dawuda ya tafi ya ɓuya a fili. Sa’ad da ranar Bikin Sabon Wata ta zo, sarki ya zauna don yă ci.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَاوُدَ كُوَ يَٻُيَ أَدَاجِنْ؞ دَ بِكٍ سَابُوانْ وَتَ يَڢَارَ، سَيْ سَرْكِے يَذَوْنَ دُواْمِنْ يَثِ عَبِنْثِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Dawuda ya ɓuya a saura. A ranar amaryar wata kuwa sarki ya zauna domin cin abinci.