1 Samuel 20:25 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya zauna a kujeransa inda ya saba zama kusa da bango yana fuskantar Yonatan, Abner kuma ya zauna kusa da sarki. Amma kujeran Dawuda ba kowa.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ูŠูŽุฐูŽูˆู’ู†ูŽ ุนูู†ู’ุฏูŽ ูŠูŽุณูŽุงุจูŽุง ุฐูŽู…ูŽ ูƒูุณูŽุฏูŽ ุจูŽู†ู’โ€Œุบููˆุงู’ุŒ ูŠูŽู†ูŽ ฺขูุณู’ูƒูŽู†ู’ุชูŽุฑู’ ูŠููˆุงู’ู†ูŽุชูŽู†ู’ุž ุงู”ูŽุจู’ู†ูœู‰ูฐุฑู’ ูƒูู…ูŽ ูŠูŽุฐูŽูˆู’ู†ูŽ ูƒูุณูŽุฏูŽ ุทูŽุงู„ููˆุชูŽุŒ ุนูŽู…ู‘ูŽุง ุงู”ูŽูˆูุฑูู†ู’ ุฐูŽู…ูŽู†ู’ ุฏูŽุงูˆูุฏูŽ ุจูŽุง ูƒููˆุงู’ูˆูŽุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya zauna inda ya saba zama kusa da bango. Jonatan ya zauna daura da shi, Abner kuwa ya zauna kusa da Saul, amma ba kowa a wurin zaman Dawuda.