1 Samuel 20:26 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Shawulu bai ce kome ba a ranar domin ya yi tsammani wataฦ™ila wani abu ya faru da Dawuda ya mai da shi marar tsarki, tabbatacce ba shi da tsarki.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุทูŽุงู„ููˆุชูŽ ูƒููˆูŽ ุจูŽูŠู’ุซูœู‰ูฐ ูƒููˆุงู’ู…ูœู‰ูฐ ุงู”ูŽ ุฑูŽุงู†ูŽุฑู’ ู†ูŽู†ู’ุจูŽุŒ ุบูŽู…ูŽุง ูŠูŽูŠู ุชูู†ูŽุงู†ู ยซูˆูŽุชูŽฺงููŠู„ูŽ ูˆูŽู†ู ุงู”ูŽุจู ูŠูŽฺขูŽุฑู ุฏูŽ ุฏูŽุงูˆูุฏูŽ ูŠูŽู…ูŽูŠู’ุฏูŽุดู ู…ูŽูŠู’ ฺงูŽุธูŽู†ู’ุชูŽุงุž ุดููŠูŽุณูŽุง ุจูŽุงูŠูŽู†ูŽู†ู’ุž ุจูŽุงุดูŽูƒู‘ูŽ ุญูŽูƒูŽ ูŠูŽูƒูœู‰ูฐุžยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Saul kuwa bai ce kome a wannan rana ba, gama ya zaci wani abu ya sami Dawuda, kila ba shi da tsarki, lalle kam Dawuda ba shi da tsarki.