1 Samuel 20:27 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma kashegari, rana ta biyu ga wata, kujeran Dawuda kuma ba kowa, sai Shawulu ya ce wa ษansa Yonatan, โMe ya sa ษan Yesse bai zo cin abinci, jiya da yau ba?โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนูู
ููุง ููุดูููฐุบูุฑูุ ุฑูุงูู ุชูุจููู ุชูุจููู ุณูุงุจููุงูู ููุชูุ ููุฑููู ุฐูู
ููู ุฏูุงููุฏู ูุงููููุงูู ุจูุง ูููุงูููุ ุณููู ุทูุงูููุชู ููุชูู
ูุจููู ูููุงูููุชููู ููุซูููฐ ยซู
ูููฐููุณูุง ุทููู ููููฐุณููููฐ ุจููู ุฐููุงู ุซููู ุนูุจูููุซู ุฌููู ุฏู ููููุจูุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma kashegari, wato rana ta biyu ta amaryar watan, ba kowa kuma wurin zaman Dawuda, sai Saul ya ce wa Jonatan, ษansa, โMe ya sa ษan Yesse bai zo wurin cin abinci ba, jiya da yau?โ