1 Samuel 20:31 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Muddin ษan Yesse yana da rai a duniya, ba za ka kahu ba. Sarautarka kuma ba za tฤ kahu ba. Yanzu sai ka je ka kawo mini shi. Dole yฤ mutu.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุบูู
ูุง ู
ูุฏูููู ุทููู ููููฐุณููููฐ ููููุฏู ุฑููู ุนูุฏููููููุง ุจูุฐูุงูููู ู
ูููููุจูุ ููู
ู ุจูุฐูุงูู ุนููู ุชูุจููุชูุฑู ุฏู ููุงฺขูููุฑู ุฑูููููุจูุ ุชููุงูุ ููููุฐู ููุนููููู ุนููููฐููุงูุดู ุงููููููุ ุฏููุงูููููฐููููฐ ุนูููุดูููฐุดู!ยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Muddin ษan Yesse na da rai a duniya, ba za ka kahu ba. Sarautarka kuma ba za ta kahu ba. Yanzu sai ka je ka taho mini da shi. Dole kashe shi za a yi.โ