1 Samuel 20:35 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Da safe Yonatan ya tafi domin yă sadu da Dawuda a fili. Ya tafi tare da wani ƙaramin yaro.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَ سَڢٜىٰ يُواْنَتَنْ يَطَوْكِ وَنِ طَنْ يَرُواْ سُكَ تَڢِے بَايَنْ غَرِ كَمَرْ يَدَّ سُكَ شِرْيَ ذَاسُهَطُ دَ دَاوُدَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da safe Jonatan ya tafi saura tare da wani yaro daidai lokacin da ya shirya da Dawuda.