1 Samuel 20:37 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Da yaron ya isa wurin da kibiyan Yonatan ya fāɗi, Yonatan ya kira shi ya ce, “Kibiyan na gabanka fa.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَ يَرُوانْ يَكَيْ كُسَ عِنْدَ كِبِيَرْ تَڢَاطِ، سَيْ يُواْنَتَنْ يَثٜىٰ مَسَ «دُوبَ، غَا كِبِيَرْ تَنَ ثَنْ غَبَنْكَ!»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da yaron ya kai inda Jonatan ya harba kibiyar, sai ya ce masa, “Ba kibiyar tana a gaban ka ba?”