1 Samuel 20:40 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yonatan ya ba wa yaron makaman ya ce, “Ka ɗauka ka koma gari.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ يُواْنَتَنْ يَبَا يَرُوانْ بَكَنْسَ دَ كِبِيُواْيِنْسَ يَثٜىٰ «كَكُواْمَرْ دَسُو غَرِ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'an nan Jonatan ya ba yaron makamansa, ya ce masa, “Kai su gari.”