1 Samuel 20:5 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Dawuda ya ce, “Gobe fa shi ne Bikin Sabon Wata, ya kamata in ci tare da sarki amma bari in tafi fili in ɓuya har jibi da yamma.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَاوُدَ يَثٜىٰ «غَاشِ، غُواْبٜىٰ نٜىٰ بِكٍ سَابُوانْ وَتَ؞ يَا كَمَاتَ إِنْثِ عَبِنْثِ تَرٜىٰدَ سَرْكِے عَتٜىٰبُرِنْسَ، عَمَّا إِنَ سُواْ كَبَرْنِ إِنْ غُدُ إِنْ ٻُيَ أَدَاجِ حَرْ جِيبِے دَ يَمَّ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Dawuda kuwa ya ce masa, “Ga shi, gobe ce amaryar wata, dole ne in zauna tare da sarki a teburinsa. Ka bar ni in tafi in ɓuya a saura har kwana uku.