1 Samuel 20:8 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kai kuma, ka nuna alheri ga bawanka, gama ka riga ka yi yarjejjeniya da ni a gaban Ubangiji, in kuwa na yi laifi ne sai ka kashe ni da kanka. Don me za ka bashe ni ga mahaifinka?”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كَيْ كُمَ، نُونَاوَ بَاوَنْكَ ڧَوْنَ مَرَرْ ثَنْجَاوَا سَبُواْدَ كَسَا نَيِكُسَ دَكَيْ تَوُرِنْ يَرْجٜىٰجٜىٰنِيَ، يَهْوٜىٰهْ كُوَ شَيْدَرْكَ؞ عِدَنْ نَيِ لَيْڢِے سَيْ كَكَشٜىٰنِ دَ كَنْكَ؞ دُوانْمٜىٰ ذَاكَ طَوْكٜىٰنِ كَبَا بَابَنْكَ يَكَشٜىٰنِ؟»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
kai kuwa ka nuna mini alheri, gama ka yi mini alkawari mai ƙarfi. Amma idan ina da laifi, sai ka kashe ni da kanka. Don me za ka bar mahaifinka ya kashe ni?”